Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Wata ziyarar da shugaban jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya kuma gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni da wasu gwamnoni suka kai wa tsohon shugaba Goodluck Jonathan ta haddasa ka-ce-na-ce tsakanin jam’iyyun biyu.

Jam’iyyar PDP ta ce ziyarar ta nuna APC a fakaice ta yarda cewa shugabancin da Goodluck ya yi, ya fi nata nagarta.

Amma APC ta musanta haka, tana cewa PDP ta rasa abin faɗa ne, don kuwa ziyarar ta firgita ta.
Duk da zargin cinhanci da rashawa da lalata kasa da jamiyyar APC ta kamfe dasu harta samu darewa kan mulki a shekara ta 2015 da zargin rashin iya shugabanci da APC takewa Goodluck a wancan lokaci sai gashi ayanzu Jamiyyar na kai jikinta wajen tsohon shugaban abin da yan jamiyyar adawa ta PDP ke cewa ruwa ne ya karewa dan kada shiyasa APC ke kokarin cusa jikinta wajen Goodluck jonathan ko ta sami mafaka

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *