
Shugagabar gidauniyar Mutunci Foundation for Orphans and privileged, Hajiya Nana BB Yarima, tace “tana da marayu guda goma sha biyu wadan da yan zu haka suka shiga Jami’a da kwalejin lafiya da sauran makarantu, wasu dagackin susu samu shedar Degree da NCE da Sakandire”.
Nana Yarima, tace “suna da mambobi daga jahohin arewacin kasar nan, domi fada aikin taimakon Marayu da Marassa karfi dake cikin alumma”.
Gidauiyar Mutunci an samar da ita sama da shekaru 20, takuma bude sabon ofishinta yau a birin Kano,dan cigaba da hidimtawa alumma baki daya.