Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Daga-Abubakar Sale Yakub

Hukumar Jin dadin alhazai ta jihar Kano tace zata fara bitar alhazai ta mako mako a ranar Asabar mai zuwa.

Babban Sakataren Hukumar Muhammad Abba Danbatta, ya firta hakan a lokacin da yake zantawa da manema labarai a yau Alhamis a harabar Hukumar.

Yace “hukumar tayi kyakykyawan shirin wayar da kan Maniyata tunga nan gida Najeriya har zuwa kasa matsarki dan su zamu aikin hajji karbabbe, ya kara da cewa har yanzu ana cigaba da karbar kudin ajiyar aikin hajji naira miliyan 1.2.

Yace “bita ta farko ta ranar Alhamis za’ayiwa malamai, sannan bita ta biyu za’aiwa Maniyata ta mako mako.

Babban Sakataren, yace sunyi yiwa fanin lafiya kyakykyawan shiri tun daga nan gida Najeriya har tashin su zuwa maitsarki.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *