Wasu daga cikin mazauna Jihar Kano sunce suna samun sahihan labarai daga radiyo Musamman tashar Express radio.
Hukumar UNESCO ta kebe ranar 13 ga Watan Fabrairun ko wacce shekara domin kulla alakar aikin tare da ma’aikatan Radio dake fadin Duniya.

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano