
Kayayyakin abinci na naira miliyan 100 ‘yan kasar Lebanon dake zaune a Kano, zasu raba dan ragewa al’umma radadi covid-19.
Da yake karbar kayan Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya jin jinawa Labawan, yana mai cewa Kakannin su ma a Kano aka haifesu.
Ya kuma zuwa yanzu an dauki matakan da suka dace domin ganin cewa ba a kyale mutanen wata jihar sun shigo kano dan kaucewa yada Covid-19.