Daga Salisu Jegus

Yunkurin Liverpool na lashe gasar firimiyar Ingila ya gamu da cikas bayan da a asabar dinnan wasan mako na 28 wartford dake jiran tsammani a matsayi na 19 ta taka mata birki daci 3-0 Saar ne ya jefa kwallaye 2 daga cikin ukun da kungiyar ta sanya,
Kungiyar liverpool ta shafe wasanni 44 a dukkan wasanni ba tare da andoke taba