Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Wata mata cikin fushi ta farde mijinta da wuka bayanda ta fusata dalilin zuwan yayan daya haifa da tsohuwar matarsa wacce sukarabu,
Cikin fushi matatar ta hau fada tare da daukar matakin kaimasa hari da wuka inda tayi nasara chaka masa ita a ciki tare da yankar sa a wasu daga ciki sassan jikin sa,
Matar da aka bukaci sakaya sunanta saboda dalilan tsaro ance bata tsaya nan ba saida tabi gilasan gidan ta farfasa su,
Wakilinmu Nazifi Bala Dukawa ya ruwaito cewa daga baya wasu mutane sunce matar nada dan tabin hankali abin da kawo iyanzu ba tabbatar ba

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *