
A wani abu na ba sabamba ‘yan Majalisar wakikai na tarayya sun amince su bayar da albashinsu mai tsoka har na tsahon watanni biyu dan yakar cutar covid-19
Takaita aikin bankuna ya haifar da gagarumin cinkoson Jama’a a wajen injin cirar kudi na ATM a jihar Kano
Wata gawar Fasinja da aka kawota daga Abuja zuwa Kano ta kada hantar cikin Jami’an Hisbah, bayan da suka kirawo jami’an dake yaki cutar corona suka ki zuwa
