Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Wadannan masu larurar gani sunyi ginin sakatariyar Audu Baki Tsinke tare da Neman Shugaban Hukumar SUBEB ya yi musu adalci.

“Sun ce ji Shugaban a cikinsa wata kafar yada labarai a ranar Asabar yana cewa sun dauki masu larurar gani alhali ko mutun daya ba” a dauka a cikinsa su ba”.

Wasu daga cikin su since sun samu nasarar jarabawar da hukumar ta shirya a jihar Kano dan daukar malaman makaranta amma babu su nan su a cikinsa wadan da sukai nasara”.

Da wakilin Duniya Tumbin Giwa Nura Aliyu, yaje harabar Hukumar ta SUBEB ina Jami’in Huldabda jama’a na hukumar Balarabe Dan Lami da Jazuli, yace ba zasu ce komai ba a yanzu akan wanna magana.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *