Jahohin Kano da Jigawa sun kulla yarjejeniyar ciyar da ilimi gaba da kasar Serbia

Gwamnatin Jihar Kano ta bukaci alummar jihar nan dasu kai rahoton bullar dukksn wata cuta da basu gane mata ba.
Wani kwararren likita ya gargadi iyaye mata dasu kaucewa ta’ammali da miyagun kwayoyi domin kare lafiyar ‘ya yansu daga cutar cancer. Editor Aisha Isma’il