Wata babbar kotun Tarayya dake Abuja ta daure tsohon kakakin Jamiyyar PDP. Olise Methu shekaru 39 a gidan Kurkuku.
Gwamnatin Kano ta haramta barar kananan Yara, tare da daure duk kan uban dayaki saka Dansa Makaranta.

Wani Dattijo Dan shekaru 80 zai ziyarci kiyama ta hanyar jefewa.