Daga-Abubakar S.Yakub

Hosni Mubarak, ya rasu yana da shekaru 91 , bayan shafe tsawon lokaci yana fama da jinya a asibitin sojin da ke birnin Alkahira.
Mubarak ya sauka daga kujerar mulkin Egypt a shekarar 2011 sakamakon zanga-zangar kin jinin gwamnatinsa da al’ummar kasar Masa suka yi.