Daga-Salisu Musa Jegus
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa flying Eagles kuma tsohon matamakin kocin kungiyar Golden eaglets kuma Team manager na kungiyar kano pillars ya rasu, mai shekaru 55 ya rasu bayan doguwar jinya, Wasu daga cikin kungiyar da Baleria ya taka leda sun hadar da kungiyar white eagles,elkanemi, kano pillars da kungiyar kwallon kafa ta kasa.