Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, ya rushe kafatanin shugabannin kantomomin riƙo na ƙananun hukumomi 23 dake faɗin jihar.

Gwamnan ya rushe kwamitin ne ran juma’a da ta gabata jim kaɗan da ganawarsa da su a gidan gwamnatin jihar ta Sokoto.

Ya bayyana gamsuwarsa bisa goyon baya da kwarin gwiwa da suka baiwa gwmanatinsa inda ya bayyana cewa “Duk kun yi iya ƙoƙarin ku don tabbatar da nasarar wannan gwamnati shekaru biyu baya da kuma bayan zaɓe.”

Duk kun san cewa ka’ida ta tsawon zangon mulkin ku shine wata shida, amma zuwa yanzu shekaru biyu kan karagar mulki,’ in ji gwamnan.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *