Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun tarwatsa wani sansanin masu tayar-da-kayar-baya da aka fi sani da Darussalam a yankin Uttu da kewaye da ke karamar hukumar Toto a jihar Nasarawa.

Rundunar ta ce dakarunta sun cimma sansanin `yan kungiyar ne tare da hadin gwiwar sauran jami`an tsaro, bayan sun tattara muhimman bayanai a kan maboyarsu.

Yayin harin rundunar ta ce jami’anta sun yi arangama da mayakan kungiyar wadanda daga bisani suka tsere, suka bar matansu, wadanda suka mika-wuya ga sojojin.

Kakakin cibiyar samar da bayanai a kan arangamar da sojojin Najeriya ke yi a sassan kasar Kwamanda Abdussalam Sani, ya shaida wa BBC cewa mutum fiye da dari hudu ne suka mika wuya, yawanci mata da kananan yara.

Ya ce, ”An samu wata cibiya da suke kera abubuwan fashewa, an kuma gano manyan bindigu guda shida, da buhun taki da suke amfani da shi da gurnet-gurnet

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *