Mutanen da suka rasa rayukansu sun karu zuwa 27 a harin da aka kai wajen wani biki daya tattara shugabannin alumma, acewar ma’aikatar Lafiya.
Gawarwakin mutane 27 da kuma mutanen da suka jikkata 29 aka daukesu a motar marassa lafiya , acewar Wahidullah Mayar maimagana da yawun ma’aikatar lafiya ya shedawa Kamfanin dillacin labarai na Reuters yace adadin zai iya karuwa.
wasu yanbindiga suka kai hari wajen taron a babban birnin Kasar wanda manyan yan siyasa da Shugaban kasar Abdullah Abdullah suks tssllake rjiya da baya daga harin.
Harin dai an kashine ta amfani da Boom da Roka, an kuma nufi Abdullah da wasu ‘yan siyasa sai dai dukkan sun tsira daga harin acewar Fraidoon Kwazoon Mai magana da yawun shugaban Afghanistan Abdullah, kamar yadda Reuters ta ambato.