
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya wa dokar hana fita a jihohin Legas da Abuja da Ogun hannu bayan kammala jawabinsa ga ‘yan kasar a ranar Litinin, kamar yadda mai taimaka masa na musamman kan kafofin sadarwa na intanet Bashir Ahmad ya wallafa a Twitter.