Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Babban mawaki don Jazzy ya bar kafafen sada zumunta cike da mamaki a kan sabon gidansa

Babu shakka babban mawaki Don Jazzy ya shiga farin ciki tare da annashuwa bayan sanarwar da ya bada tare da hotunan katafaren gidan da ya tamfatsa a jihar Legas.

Shugaban Mavin ya wallafa hotunan sabon gidansa wanda ya gigita mabiyansa da masoyansa.

A wallafarsa, Don Jazzy cike da alfahari ya sanar da cewa ya samu kari a kadarorinsa. Don Jazzy ya tsaya a gaban katafaren gidansa wanda ya tsayu cike da haske.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *