Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Kokari Gwamnatin tarayya na samar da ayyukanyi na N power ya sami tagomashi bayan da kungiyar Samarin Tijjaniyya dukufa taimakawa yunkurin samarwa da ayyuka ga matasa da Gwamnatin Najeriya ta Bijiro dashi a Karo na Uku mai Suna N-Power, Inda a halin yanzu ake samun wasu kungiyoyi masu daukewa Jama’ar Yan Kunansu Kudaden Rigistar Wannan Tsari na Tallafin Gwamnati.

Itama Kungiyar Samarin Tijjaniya ba’a barsu a baya ba Gurin Taimakawa Al-ummar domin Cikawa mutane Wannan Form Kyauta batare da ko Sisiba.

A Zantawar Wakilinmu Nazifi Bala Dukawa da Sakataren Kungiyar Sheikh Tasi’u Ishaq ya Bayyana cewar Wannan Tsarin da suka Bullo dashi ba sai Lallai Dan Wannan Kungiya ba harda Mutane da Suke da Bukata matukar.

A Kalla Kimanin Sama da Mutane 500 wannan Kungiyar zata Taimakawa da wannan Tsarin.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *