Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Daga Abubakar Sale Yakub

Makkah Ka’aba

Hukumomi Saudi Arebia sun sanar da samun karin mutane 39 da suka rigamu gidan gaskiya sakamon cutar corona, sannan an samu karin mutane dubu uku da dari 3 da 66 a ranar Asabar.

Sama da kashi 30 aka samu na sabbin kamu daga cutar corona,a birnin Riyadh wanda ya kai dubu daya da 89.

a birninnJiddah an samumkarin mutanensabbin kamu dari 5 da 27, a garin Makkah kuwa an samu karin mutane dari uku da 10 , a garin Dammam kuwa mutane dari biyu da 22 a birnin Madinah kuwa adadin mutane dari 1da 91.

Ma’aikatar lafiya ta kasar tace an samu karin mutane dubu daya da dari 5 da 19, da suka warke daga cutar, wadanda suka warke jimlatan dubu 82 da darinbiyar da 48, zuwa ya zu wadan da suka rasu a saudiya dalilin corona sunkai dari 9 da 32.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *