Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Daga- Abubakar Sale Yakub

Ruwan sama hade da Iska ya haifar da yayewar rufin gidaje da Makarantu da tumbuke bishiyu da kayar da turakun lantarki dana kamfanonin wayar salula a jihar Kano.

Ruwan saman dai tare da isaka ya fara sauka da misalin karfe 7:30 na yammacin ranar Asabar wanda iska ta fara turnuke sararin samaniya daga bisani ruwan sama ya biyo baya.

Cikin birnin Kano da sauran yankunan karkara duk sun fuskanci asarar dukiya sakamakon zubar ruwan saman tare da isakar.

A rahotonnin da muke samu babu asarar rai sai dai asarar dukiya mai tarin yawa, da kuma lalacewar turakun lantarki, dana kafofin yada labarai hakan dai ya haifar da daukewar wutar lantarki a sassan jihar kano.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *