Rundunar yan sandan jahar Kano, tace zata gurfanar da wani kare agaban Kulliya, Bayan da ya zage ya cizi kafafun wani Almajiri.
Tun da farko dai ana zargin Karen da cizan Almajirin alokacin da yazo wucewa.
Sai dai kuma mamallakiyarsa, tace wasu bata gari ne suke damunta, shiyasa ta ajiye karen, domin yi mata gadin gida.
