Dective Auwal Durumin Iya, ya cegwamnatin tarayya da hukumomin tsaro suke ya kamata sun bayyana dalilan dake haifar da rashin tsaro a kasar nan.
Da yake jawabi akan karuwar kai hare hare yayin da gwamnati ta sanar da yanje jami’an tsaro daga yankin arewa maso gabas, masanin tsaro Auwal Durumin Iya, yace yanzu ba lokacibane na janye Jami’an tsaron.
Ya kuma bayyana matakan daya kamata abin wajen rage aikata laifuffuka a Arewacin Najeriya na kasa baki daya.
Arewacin Najeriya dai ya kasance cikin rashin tsaro, kama daga hare haren Boko Haram da barayin shanu da masu garkuw ada mutane da sauran laifuka wanda hakan ya shafi tattalin arziki da zaman lafiyar yankin-Editor Aisha Ahmad Isma’il.
Contact Information
114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano
We Are Available 24/ 7. Call Now.
- 1 October, 2023
Share: