Daga-Zaharadden A. Bichi

Ma al’farma Sakin Musulmi Alh Sa,ad Abubakar Na uku ya firta haka a wajen taron kaddamar da faifan CD na karatun Kira’ar Qalun,wanda Nafisa Yusuf Abdullahi Bichi tawallafa.
Sarkin Musulmin, yace karfafawa yara guiwa akan karatun Al,qur’ani nadaga cikin hanyoyin bunkasa addinin Islama.
Sa’ad Abubakar na Uku, ya ja hankalin iyyaye dasu zamo masu kula da tarbiyar ‘ya yansu.