Kwamishinan Lafiya na jihar Kano Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa , ya karyata wasu alkaluma da ake yadawa a kafar sada zumunta na cewar mutanen da suma kamu da cutar corona a kano sun kai 10.
Yace zuwa yanzu mutane uku ne suka samu da cutar a jihar Kano.
Kwamishinan lafiyar ya ja hankalin matasa dasu daina yada labaran karya.
Ya kuma bayar da tabbacin cewa ako wacce rana suna fitar da bayanai akan halin da ake ciki.
Dr. Aminu Ibrahim Tsanyawa ya firta haka ne a zantawarsa da tashar Express radio
Contact Information
114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano
We Are Available 24/ 7. Call Now.
- 3 October, 2023
Share: