Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Masu motocin kurkura a jihar kano sunce yajin aikin da yan adaidaita sahu dukayi su gaba taksisu kuma dan tasu ayi tayi

A zantawarmu da wadu masu kurkura da suka nemi mu sakaya sunan su cewa sukayi sunso mutuwar auren masu adaidaita sahu da gwamnatin kano ya mutu sukuwa su kafa sabuwar daula duba da yadda suka tsaga sukaga jini

A wani makurkurar dayayi dace dauko fasinja daga mariri zuwa kwari da sabon gari yace garin dadi na nesa ina zaa dore aida kullum miyarsa da ja

Shikuwa wanda ya dauko fasinja daga dawanau zuwa kusawar kofar wambai da kwari cewa yayi dama haka ake aiki.a saukake ba dsuki dora ko sauke ga kuma kudinka har ana rubibi sauke ka dauka ai gadkiya na samu riba mai yawa gashi kuma maaikata basa damunmu sabanin in kaya muka dauko,

A yayin da masu kurkura ke fatan a kuma sukuwa yan adaidaita sahun da suka dawo aiki bayan yajin kwanaki biyu cewa sukayi mai guri yazo mai tabarma ya nade,

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *