shugaban kungiyar tsoffin t
yan wasan kwallon kafa na Veterans All stars dake jihar kano Alhaji Abduaraz Baba yace ministan wasanni Sunday Dare ya dauki hanyar dawo da mutuncin tsofaffin yan wasan najeriya duba da yadda ya fara duban halin da suke shiga bayan kammala wasansu
A kwanakin nan ne ministan ya kai ziyara ga mahaifiyar tsohon Dan wasa Rashidi Yekini tare tallafawa iyalan samuel okwaraji