Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Dan wasan Barcelona da Argentina Lionel Messi, mai shekara 32, ya wallafa sako a shafukan sada zumunta inda ya musanta rahotannin da ke cewa zai koma Inter Milan.

Everton ta yi amannar cewa samun damar da dan wasan Aston Villa Jack Grealish, mai shekara 24, zai yi ta yin aiki a karkashin jagorancin koci Carlo Ancelotti za ta sa ya sanya hannu a kwantaragi da kungiyar a bazara.

Tsohon dan wasan bayan Chelsea Frank Leboeuf ya gargadi kocin kungiyar Frank Lampard game da yunkurinsa na dauko dan wasan Brazil Philippe Coutinho, mai shekara 27, daga Barcelona.

A gefe daya, Roma ta bai wa dan wasan Chelsea Pedro, mai shekara 32, damar komawa kungiyar ta Serie A club, a yayin da kwangilarsa ke karewa a Stamford Bridge a bazara.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *