
Mazauna birnin Kano suna fama da rashin ruwan Famfo a unguwanni daban daban,
Lamarin daya sa yanzu haka wasu masu hannu da shuni suka fara kawo tallafin ruwan a cikin mota.
Tashar Express radio taga wasu yara da manya suna bin layin daukar ruwa a unguwar Mandawari lokacin da wata Babbar Mota ta kawo kyauta.