Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Yahaya Aminu Sharif, matashin nan dan shekaru 22 da kotun shari’ar Musulunci ta jihar Kano ta yankewa hukumcin kisa ya daukaka kara ‘yan kwanaki kafin cikar wa’adin kwana 30 da kotu ta bashi na daukaka kara.

Daukaka karar ta biyo bayan neman takardun shari’ar da fitaccen lauyan nan mai fafatukar kare hakin bil’adama Femi Falana ya yi ranar Laraba 2 ga watan Satumba da niyar karbar aikin kare matashin.

Mai Magana da yawun kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim ya tabbatar da mikawa lauyan takardun bayanai domin basu damar daukaka karar kafin cikar wa’adin da aka ba Yahaya Aminu Sharif ya daukaka kara, ko kuwa a aiwatar da wannan hukumcin

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *