Matar tsohon kakakin majalisar dokokin jihar Edo ta shaki Iskar yanci, Matar maisuna hasana anyi garkuwa da ita ranar asabar a kan hanyar lokoja zuwa Abuja lokacin da take kan hanya zuwa janaizar mijinnata,