Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Mata da dama a Jihar Kano sun fito sunyi zanga-zangar nuna damuwa kan yaransu da suka bata

Matan sun koka cewa yaransu kimanin 118 ne aka sace aka sayar a wasu sassan Najeriya tun shekarar 2016

Matan sun fito rike da takardu da kuma hotunan yaran sunyi tattaki zuwa hukumar karbar korafi da giajen watsa labarai

Matan da yaran su suka bata a Kano sunyi zanga zanga a Kano ranar Laraba akan abin da suka kira sakacin hukumomi wajen mayar da hankali don dawo musu da yaran su, Daily Trust ta ruwaito.

Matan rike takardu da banoni da kuma hotunan yaran da suka bata, sun kai ziyara hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa, ma’aikatar al’amuran mata da kuma gidajen jaridu don mika koken su.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *