Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

A yayin da aka shiga mako na 34 agasar firimiyar kasar Ingila bayan dawowa daga hutun covid 19,
Aston villa dake fafutukar ganin ta tsallake ficewa daga gasar bataji da dadiba hannun Manchester united dake kokarin samun gurbi a gasar zakaru turai bayan da United din ta lallasa Villa daci 3-0,

Manchester united Nada maki 58 a mataki na5 yayin da villa keda maki 27 a mataki na 19 da ragowar wasa 4 a kammala gasar.

Mai horas da kungiyar Manchester united Olegunnar solkshear yace gurbin wasan zakarun turai shine abin da kungiyar ke bukata kuma da alamun zai tabbata kasancewar maki 1 ke tsakaninta Leicester City dake matsayi na hudu.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *