Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Sabanin yadda labari ya bazu a kafafen yada labarai cewa Majalisar Malamai da wasu limaman jumaa sun fidda Ahmad Bola Tinubu a Matsayin dan takarar shugabancin kasa a shekara ta 2023,

Jaridar Sahelian times ta ruwaito shugaban majalisar malaman Sheik Ibrahim Khalil na cewa ba gaskiya bane cewa majalisar na goyon bayan Tinubu kuma baayi wancan zama dasuba,

Ibrahim khakil yace tabbasa Bola Tinubu yazo jihar kano Daurin Auren yar Bin Usman kuma batun ganawa da wasu malamai wannan abune na kashinkansu babu yawun majalisar malamai ta jihar kano,

Wasu daga cikin kafofin sadarwa su ruwaito shehi shehi Maihula na cewa lokaci yayi da za a ramawa kura aniyarta, kuma mun amince da kai a matsayin dan takara a 2023 sakamakon abin da kayi mana a zaben Buhari shekara ta 2015

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *