Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Daga-Lamin Hassan

Bayan daukar tsohon lokaci tana rufe, a yau majalisar dokokin jihar Kano ta dawo daga hutun da ta tafi domin ci gaba da gudanar da aikace aikacen da ta saba gudanar wa.
Cikin wadanda suka sami halartar zaman har da dakadattun ‘Yan majalisar da aka dakatar.
A baya dai kotu ta bayar da umarnin mai dasu domin ci gaba da gudanar da ayyukansu tare da bayar da umarnin biyansu dukkan hakkokinsu

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *