Sanata Barau Jibrin , ya bayyana rasuwar Sanata Benjamin a matsayin babban rashi ga ‘yan Najeriya, wanda yake daga yankin kudu maso gabas.
Yace marigayi Sanata Benjamin mutumne daya himmatu wajen cigaban Najeriya tare da sadaukarwa wajen gudanar da aiki.