Duba da Namijin kokari da shugaban hukumar kula da tituna da ababan hawa ta jihar kano KAROTA Baffa Dan Agundi keyi kan ayyukan cigaban jihar kano da nasarori da yake samu a ayyukansa,
Gwamnan Jihar kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da karin aiki ga Baffa Babba Danagundi na kula da hukumar kare hakkin masu saye ta jihar Kano, Consumar protection,
Nadin Baffa Babba a wannan mukami yazo a lokacin da alummar kano ke da bukatar tsaftace irin algus dake faruwa a cikin harkokin cinikayya wato saye da siyarwa abinda wasu ke cewa aikine da ya dace dashi,
Baffa wanda keda tarihin jajircewa kan duk aikin da aka bashi ya sami nasarori da suka hadar da tabbatar da tsaftace haramtattun tashoshin motoci da suka addabi jamaar kano, tabbatar da bin kaidojin hanya, sai sai ta Lodi da harkar Tuki da sauransu aikin da ya gagari da dama da suka jagoranci hukumar,
Baiwa Baffa wannan sabon
Mukami ya biyo bayan aje aiki da shugaban hukumar Dr Yusuf Mohammad D Sabo yayi