Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya ya koka a kan matsalar rashin tsaro da ya addabi kasar.
Badakalar Dala 140,000: Wani alkali da ke zama a babban kotun tarayya da ke Legas ya yi watsi da shari’ar sirikin Atiku Abubakar.
Shugaban kwamitin fadar shugaban kasa na yaki da korona, Boss Mustapha, ya ce ‘ya’yansa 4 ke dauke da cutar Covid-19.
Sojojin Najeriya sun ceto mutum 10 da aka yi garkuwa da su a Zamfara.
Kungiyar gwamnonin Najeriya sun ce ana gaf da kawo karshen ‘yan Bindiga a Najeriya.
Mutum daya ya rasa ransa sakamakon a rangama tsakanin matasa da jami’an Kwaston a jihar Ogun.
Covid-19: Gamnatin jihar Osun ta hana matasa duk wasu shagugular sabuwar shekara.
Tsohon mataimakinShugaban Kasa Namadi Sambo zai jagoranci tawagar ECOWAS a zaben Nijar.
Shugaba Trump na Amurka ya kafa dokar kawata gine-ginen gwamnatin Amurka.
Majalisar Dattawan Amurka ta amince da tallafin annobar coronavirus na Dala biliyan 900 bayan fama da rikita-rikitar siyasa.
Hukumar Kwallon Kafar Jamus ta haramta wa Marcus Thuram na Borussia Monchengladbach buga wasa 6 a jere bisa laifin tofa wa abokin wasansa yawun a fuska.
Covid-19: Gwamnatin Jamus ta ba da shawara da kada a yi taron bukin Kirsimeti.