Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya janye kudadensa daga Kamfanin Intel, ya zargi Buhari da lalata masa kasuwancinsa.
Wata kotun majistare da ke zama a Abuja ta aike Sowore da wasu mutum 4 gidan Kurkukun Kuje.
Hukumar gudanarwa ta BUK ta aminta da soke zangon karatu na 2019/2020 da dalibai suka fara.
Ranar Talata za a ƙaddamar da shirin ɗaukar ‘yan Najeriya 774,000 aiki.
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Nasarawa ta dakile wani farmaki da wasu ’yan fashi suka kai a jihar.
Ministar Harkokin Mata, Pauline Tallen ta warke daga cutar Coronavirus.
Wasu da ake zargi da fashi sun tsere daga ofishin ‘yan sandan da ake tsare da su a Edo.
Gwamnatin jihar Gombe za ta ci gaba da biyan mafi karancin albashi na Naira dubu 30.
Covid-19: Miliyoyin ɗalibai sun koma makaranta a Kenya bayan wata tara.
Kasar Iran ta ƙwace jirgin ruwan Koriya ta kudu.
Kotu a birnin Landan ta yi hukuncin cewa ba za a tasa ƙeyar Julian Assange ba zuwa Amurka.
Mutane 23 sun mutu a wajen taron jana’iza a Indiya.