Shugaba Buhari ya bayar da umarnin buɗe iyakokin Najeriya huɗu na kan tudu.
Majalisar Wakilai ta yi umarci a ƙara wa’adin yin rajistar layuka a Najeriya.
Dr Ngozi Okojo-Iweala ta roki Gwamantin tarayya ta yi kokarin dawo da yaran da aka sace a Katsina.
Daliban kwalejin ilimin Sa’adatu Rimi sun fito zanga-zanga a jihar Kano kan umurnin rufe makarantu.
Wani bututun iskar da ya fashe a kan babban Titin Lagos-Ibadan.
Kwamishinan ‘yan sandan Ogun ya bayar da wa’adin sa’o’i 48 a saki ɗan sandan da aka sace.
Shugaba Buhari ya halarci taron Majalisar Zartarwa daga Daura.
Gwamnatin Najeriya ta amince da wani shiri na shekara biyar da zai yi aikin rage yunwa a ƙasar.
Tawagar WHO za ta je China domin bibiyar asalin cutar Coronavirus.
Covid-19: An saka dokar hana fita a Jamhuriyyar Dimokraɗiyyar Congo.
Jigon jam’iyyar Republican Mitch McConnell ya taya Biden murnar lashe zaɓen Amurka.
Facebook ya goge shafuka da ke yaɗa labaran ƙarya ga ‘yan Afirka.