Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An gurfanar da wasu ma’aikatan gwamnati da ake zargi da sace kayan tallafin Corona a jihar Oyo.

Jihar Kwara ta lashe kyautar naira biliyan shida daga Bankin Duniya.

Kungiyar manyan ma’aikatan kwalejin kimiyya da fasaha sun shiga yajin aiki.

Gwamnatin Najeriya ta sake jaddada hana shigo da shinkafa.

Covid-19: Najeriya za ta karɓi riga-kafin korona a watan Janairu.

Shugabannin yankin Kudu Maso Gabas sun bukaci jam’iyyun APC da PDP su bai wa Igbo tikitin takarar shugabancin ƙasa a 2023.

COVID-19: An yi wa masu NYSC 35, 000 gwaji, an gano 731 sun kamu da cuta.

Najeriya da ƙasashen OPEC za su ƙara yawan man fetur da suke fitarwa.

Zimbabwe na neman ɗauki kan ciro gawar ɗan yawon buɗe ido a Tafkin Victoria.

Amurka na tattaunawa da Sudan kan yafe mata bashi.

Dan majalisar Amurka, Kevin Brady ya kamu da Corona bayan karban alluran rigakafi.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *