Shugaba Buhari ya gana da daliban Kankara da aka saki a Katsina.
Wata kungiya ta kai karar Atiku Abubakar bisa rashin biyanta kudin yakin neman zabe da ta yi masa a 2019.
Covid-19: Gwamna Tambuwal na jihar Sokoto ya killace kansa, yana sauraron sakamakon gwaji.
Yajin aikin ASUU: Gwamnatin tarayya da kungiyar ASUU sun yi shiru bayan sun kammala taro a safiyar yau Jumma’a.
Coronavirus: Gwamnatin jihar Adamawa ta bayar da umurnin rufe daukacin makarantun jihar.
Pantami ya umurci kamfanonin sadarwa su daina cire N20 don duba lamban katin zama dan kasa.
‘Yan bindiga sun kai wa Sarkin Ƙauran Namoda hari, sun kashe ‘yan sanda uku da fadawa.
Daliban Katsina: Gwamna Matawalle na jihar Katsina ya ce da ‘yan bindiga suka tattauna ba da Boko Haram ba.
Tsohon Shugaban Burundi, Pierre Buyoya ya mutu a sanadiyyar Coronavirus.
Ethiopia ta sa tukwicin $500,000 ga wanda ya ba da bayanin shugabannin an tawayen Tigray.
Amurka na daf da amincewa da samfari na biyu na riga-kafin korona.