Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Buratai ya ce a cikin shekarar 2021 za su bai wa ‘yan Boko Haram da sauran ‘yan ta’adda za su ji kunya.

Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, IBB ya yi kira ga al’umman kasar da su ci gaba da hakuri da gwamnati.

Gwamna Okozie Ikpeazu na jihar Abia ya bayyana cewa ba zai taba sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa APC ba.

Gwamnatin Najeriya ta bada umarnin cigaba da yi wa mutane rajistar layin waya yanzu.

Ƙungiyar Malamai ta Najeriya ta gargaɗi gwamnati kan buɗe makarantu ranar 18 ga watan Janairu.

Shugaba Buhari ya ce annobar Corona ta sa shekarar 2020 ta zama daga cikin shekaru mafiya tsanani ga ƴan Najeriya a tarihin ƙasar.

Kungiyar SERAP ta bai wa Gwamnatin Buhari awanni 48 kan ta yi gaggawar sakin Sowore.

Amurka: Joe Biden ya nada mukamai 100 tun kafin ya dare kujerar White House.

Chadi ta sake saka dokar kulle don hana yaɗuwar cutar Coronavirus.

Saudiyya ta sake bankaɗo da binciken kan cin hanci, a wannan karon ta sake kama wasu manyan jami’ai.

EPL: Ƴan wasan Manchester City 5 ba za su kara da Chelsea ba ranar Lahadi.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *