Kotu ta tabbatar da nasarar Gwamna Obaseki na jihar Edo.
Ministan Sadarwa ya ce matsalolin da ake samu wajen rijistan NIN ba laifin hukumar ba ne.
Kwamishanar lafiyan jihar Kaduna, Amina Baloni, ta kamu da cutar Coronavirus.
Za a yi wa gwamnonin Najeriya 36 riga-kafin korona kai-tsaye a talabijin.
Masu garkuwa da mutane sun sace yara shida ‘yan gida daya a Zamfara.
Gwamnatin tarayya ta dakatar da daukar sababbin ma’aikatanta.
Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga da dama a dajin Birnin Gwari.
AIG Tambari Yabo Muhammed (mai ritaya) ya rasu.
Google ya dakatar da manhajar Parler daga shagon Play Store kan kalaman tayar da fitina.
Jirgin sama Boeing 737-500 na Indonesia ya bace a sararin samaniya.
LaLiga: Sevilla ta sami nasara a kan Real Sociedad da ci 3:2 a wasan jiya.