Gwamnatin tarayya ta ce zanga-zangar EndSARS ne ya haddasa tsadar siminti.
Shugaba Buhari ya amince da sake nada Hadiza Bala-Usman a matsayin shugaban hukumar tashar ruwan Najeriya, NPA.
Gwamnatin tarayya ta shirya ‘yan NPower masu fita shiri na musamman.
Covid-19: Gwamna Ganduje na jihar Kano ya ce duk wanda zai shiga Kano zai an yi masa gwaji.
Batanci ga Annabi: Kotun daukaka kara a jihar Kano ta sauke hukuncin daurin 10 ga Umar Faruq.
Gwamna Makinde na jihar Oyo ya ce ba wanda ya isa ya kori Fulani makiyaya daga jihar.
Rigakafin Covid-19: Kungiyar gwamnonin Najeriya sun nesanta kansu ga kalaman Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi.
Ministan cikin gida, Rauf ArebRauf Aregbesola ya tabbatar da yi wa fursunoni 4,000 afuwa.
Atiku Abubakar ya roƙi Biden ya taimakawa Najeriya wajen yaƙi da matsalolin tsaro.
Harin kunar bakin wake ya ragargaza wani sashin kasuwar birnin Bagadaza.
Rahotanni daga Sudan sun ce gungun ‘yan bindiga sun yi yunkurin afkawa gidan gwamnan yankin Darfur.
Jirgi mai saukar ungulu ya fado a New York na Amurka.