Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamnatin Katsina ta ƙaryata labarin dawo da yaran Ƙanƙara da aka sace.

Hukumar FRSC ta ce daga ranar 21 ga watan Disamba ba za ta sake bai wa kowa lasisin tuki ba sai da katin shaidar zama dan kasa.

Gwamnatin jihar Kaduna ta ce tana kokarin sayo wa jihar magungunan rigakafin Coronavirus.

Covid-19: Gwamnatin jihar Neja ta umurci dukkanin ma’aikatanta su zauna a gida daga ranar Litinin mai zuwa.

Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Ikwuano/Umuahia da ke jihar Abia, Sam Onuigbo ya canja sheka daga APC zuwa PDP.

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kaddamar da kwamitin magoya bayansa a jihohi 36 da suke tarayyar Najeriya.

Covid-19: Gwamnatin jihar Legas ta bukaci a rufe dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu nan da ranar Juma’a.

Gwamnatin tarayya ta fara raba wa masu kiwon kaji tallafin bilyan 12.55

‘Yan majalisa a Najeriya na neman kafa majalisar bunƙasa ganyen shayi.

Coronavirus: Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayar da sanarwar dakatar da shagulgulan bikin Kirsimeti da na sabuwar Shekara a jihar.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kamu da cutar korona.

Kungiyar ‘yan tawayen Sudan ta Kudu ta nemi gafarar Majalisar Dinkin Duniya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *