Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Gwamna El-Rufa’I na jihar Kaduna ya yi barazanar sake sanya dokar kulle a jihar muddin cutar Corona ta ci gba da yaduwa.

Rundunar sojojin ruwan Najeriya na neman wasu jami’anta 43 ruwa a jallo.

An kama Faisal Maina, ɗa ga tsohon shugaban kwamitin yi wa tsarin fansho na Najeriya garambawul Abdulrasheed Maina

Wasu ‘yan daba sun kutsa zauren majalisar dokokin jihar Ogun, sun sace sandar majalisar.

Jam’iyyar PDP ta yi nasarar lashe zaben da aka kammala na dan majalisa mai wakiltan mazabar Bakura a jihar Zamfara.

Farfesa Wole Soyinka ya ce da wuya mutum ya yarda akwai mai jagorantar Najeriya.

Ministan sadarwa, Dr. Isah Ali Pantami ya zaftare farashin Data a Najeriya.

‘Yan bindigar da suka yi garkuwa da dan majalisa a jihar Taraba sun bukaci miliyan 150, a matsayin kudin fansa.

Gwamnatin riƙon ƙwarya ta Sudan ta soke fasfon baki sama da mutum 3,500 da gwamnatin tsohon shugaban ƙasar Omar al-Bashir ta ba su.

Faransa ta ci kamfanonin Google da Amazon tara saboda keta dokokin tsare bayanan sirri a intanet.

Gwamnatin Ethiopia ta sanar da cewa za a fara gwajin cutar korona kyauta a cibiyoyi 34 na Addis Ababa babban birnin ƙasar.

Shugabannin Turai na gudanar da wani taro mai sarkakiya kan batun kasafin kudi da yarjejeniyar Ingila.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *