Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 1,204 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya, jimilla 91,351.

Gwamnatin Tarayya ta ce Najeriya ba za ta taba rushewa ba duk da irin kalubalen da kasar ke fuskanta.

Kwamandan Amotekun na jihar Oyo ya ce Jami’insu bai kashe Dan sanda da gangar ba.

Covid-19: Gwamnatin jihar Lagos ta bayyana ranar 18 ga watan Janairu a matsayin ranar sake buɗe makarantu.

Alkalan kotun Majistare a jihar Cross Rivers sun yi zanga-zanga kan rashin albashi na tsawon shekaru 2.

Boko Haram sun kashe sojoji 6 da farar hula 1 a harin da suka kai garin Chibok, jihar Borno.

Sanata Ali Ndume, ya bukaci Shugaba Buhari ya sauya Ministocinsa domin suna hana ruwa gudu.

Gwamna Zulum ya rattaba hannu kan kasafin kudin Borno na 2021.

Amurka ta nuna takaicinta kan hana miƙa mata mai Wikeleaks da kotu ta yi.

Shugaba Faustin Archange Touadéra ya sake lashe zaben Afrika ta Tsakiya.

Shugaba Trump ya hakikance a kan cewa shi ne ainihin wanda ya lashe zaben Amurka.

Iran ta kaddamar da soma aikin tace sanadarin l’uranium.

EPL: Southampton ta sami nasara a kan Liverpool da ci 1:0 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *