Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 1,598 da suka kamu da cutar Covid-19 a Najeriya jimilla 108,943.

Gwamnatin tarayya ta bayar da umurnin rufe hedikwatar hukumar NIMC da ke Abuja.

Sojojin Najeriya sun hallaka ‘yan Boko Haram 7 a Marte ta jihar Borno.

Majalisar wakilai sun yi watsi da umurnin buɗe makarantu, sun bukaci a kara wata uku.

An sace ‘yan sanda 18 a Kaduna a hanyarsu na zuwa Kano daga Minna.

Shugaba Buhari ya nada Buba Marwa a matsayin sabon shugaban NDLEA.

An kama wani da ake zargin dan yahoo ne da gawar wata yarinya.

Biden zai soke dokar hana wasu ƙasashen musulmai shiga Amurka da Trump ya sanya.

Kasar Serbia ta sayo alluran Corona daga China.

EPL: Chelsea ta sami nasara a kan Fulham da ci 1:0 a wasan jiya.

EPL: Leicester City ta sami nasara a kan Southampton da ci 2:0 a wasan jiya.

Bundesliga: Borussia Dortmund da Mainz 05 sun tashi 1:1 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *