Contact Information

114 Lamido Cresent, Giginyu 700213, Kano

We Are Available 24/ 7. Call Now.

An sami karin mutane 1,145 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya jimilla 76,201.

Gwamnoni APC sun ce suna da tabbacin Shugaba Buhari zai magance matsalar tsaro da ke damun Najeriya.

Gwamna Lalong na jihar Plateau ya kamu da cutar Coronavirus.

Jam’iyyar APC ta ce ta gano wani Gwamnan APC da ke daukar nauyin ‘yan ta’adda a yankin Arewa maso yamma.

Shugaba Buhari ya yi maraba da dawowar dalibai 344 da aka sace a Katsina.

Gwamna Fayemi na jihar Ekiti ya ce Gwamnatin Najeriya tana gab da daidaitawa da kungiyar ASUU.

Mutane 2 sun rasa rayukansu sakamakon hadurran da dusar kankara ta janyo afkuwar su a Amurka.

Pakistan ta nuna damuwa bisa sakawa Turkiyya takunkumai da Amurka ta yi.

Robert Lewandowski ya lashe kyautar gwarzon ɗan ƙwallon duniya ta hukumar FIFA.

Mai horas da kungiyar Tottenham, Morinho ya ce Alkalan wasa ba sa yin masa yin masa rahama.

EPL: Manchester United ta sami nasara a kan Sheffield United da ci 3:2 a wasan jiya.

Share:

administrator

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *